NEWS

2023: Na Zabi Musulma Matsayin Mataimakiyar Gwamna kuma Babu Abinda Ya Faru, a Kaduna Hasalima Karena Nakeci babu Babbaka, Inji El- Rufa’i

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i ya yi Alla-wadai da yadda mutane ke damun kansu kan maganar daukan Musulmi ya zama mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar APC. El-Rufa’i ya bayyana hakan ne yayin hira a ChannelsTV a Jiya Juma’at

Gwamnan Yace ” Bai kamata mu rika maganar addini ba. Idan na shiga jirgin sama, ba na tambayar sunan matukin jirgin. Idan na shiga asibiti, ba na tambayar addinin Likitan, kawai lafiya nike nema.”

El’rufa’i Ya cigaba da Cewa “Ba addini zai magance mana matsala ba.

Mafita itace Mutanen kirki kuma masu kwarewa ake bukata. A jihata na zabi mace kwararriya a zaben 2019, amma saboda Musulma ce an ce na zabi Musulmi kuma zan fadi, amma bamu fadi ba, mun yi galaba a zaben.”

Source: daga shifin jimamin Hausa ta rawaito.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button