Labaria kannywood
A DUMI-DUMI: Auren Adam A Zango da jaruman Aisha Humaira
Fitaccen jarumin Ne Wasan Hausa wato, Adam .a. zango ya fitar da wasu zafafa hotunan tareda jaruman Aisha Humaira wanda ake shirin wuff da ita.
Bayan ya wallafa hotunan na mutune suna Zargin jarumin Adam a zango zai Auri
jaruman Aisha Humaira shin da gaske Auren zasuyi ko kuma A.a.
Babu Shakka Tabbas Jarumi Adam A Zango Ya Dauki Hotuna Irin Wanda Ma’aura ta
Sukeyi Lokacin Bikin Su Ya Dauki Hoton Ne Tareda Aisha Humaira.
Zaku iya sauraran wannan labarai ne Ta Bidiyon Ne.
Ga Video nan 👇👇👇
Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.