Labaria kannywood

A Karshe Dai Mal. Ali Kwana casa’in Ya Fito Ya Ban Rayya Hakuri

Jarumin Abdul Sahir aka Mallam Ali acikin shirin Kwana Casa’in ya yi bidiyon na ban hakuri ga masoyansa bisa bayyanar wani murya da suke zage zage da abokiyar aikin sa Rayya.

Yace ajizanci ne ya jawo hakan, kuma insha Allah bazai sake irin haka ba, kuma bashi ya futar da murya ba.

Ga Bidiyon yadda jarumin ke bada hakuri..

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button