Labaria kannywood

Abin Da SarKin Waka Keyi Da Matarsa A Cikin Mota

Abin Da Nazir SarKin Waka Keyi Da Matarsa A Cikin Mota Ya Jawo Cece Ku Ce, Wani Bidiyo Da Nazir SarKin Waka Ya Fito Yawo Tare Da Matarsa, Inda Akaga SarKin Wakan Na Tuka Mota Ita Kuma Matar Nasa Na Daukarsa A Kemaran Waya.

Lamarin Ya Farune Tun Kwanakin Baya, Sai Dai Bamu Sami Damar Kawo Muku Shi Ba Sai Yanzun. Kalla Kuga Yadda Lamarin Ya Kasance.

Ga Video nan 👇

Source Hausamini.com.ng 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button