Labarai

Abudan Ya Raba Ni Da Ibro Bayan Mu Haiyi Yaro Guda, Tsohuwar Matar Ibro Sabira Badamasi.

Kamar dai yadda aka saba a duk kusan sati BBC Hausa sukanyi hira da fitattu kuma sanannun mutane kana da sanin wani abu

game da Rayuwar su,ta hakan ne akayi hira da “Yar Auta wacce ta Kasance tsohuwar mata ga Marigayi Rabilu Musa Dan Ibro,ta bayyanawa duniya dalilin rabuwar ta da Ibro din bayan Allah ya azurta su da samun karuwar Da guda daya.

Zaku iya kallon wannan bidiyon domin kuji sura bayyana.

Ga Video nan 👇

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button