Labaria kannywood

Alhamdulillah Yadda Ankai Amaryar Ummi Rahab Dakin Mijinta Lilin Baba

Alhamdulillah Kukalli Cikaken videon bikin ummi rahab da angonta Lilin baba inda ayanzu haka  ankaita dakin mijinta Lilin Baba.

Inda mutane suke tayasu murna da farin ciki tare da addu’ar zaman lafiya agaresu Allah yabasu tagari.

Domin tayasu murna kalli wannan videon shagalin nasu, asha kallo lafiya…..

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button