Labaria kannywood

Ali Artwork Ya Fito Karyata Labarin Mutuwarsa

Fitaccen Jarumin Masana’antar Shirin Fina-Finan Ne kannywood Wato Ali Artwork Ya Fito Ya Karyata Magana  Mutuwarsa Dake Yawo A Shafukan Sada Zumunta Tunjiya Da Daddare.

Tun  A Jiya Da Daddare Dai Ansamu Wani Shafi A Dandalin Sada Zumunta Na Facebook Sun Wallafa Cewar Allah Yayiwa Ali Artwork Rasuwa Tareda Wallafa Hotonsa Wanda Hakan Ya Tashi Hankalin Mutane Sosai.

Saidai Bayan Binciken Da mu kayi Mugano Gaskiya Lamarin Karyane Domin Ali Artwork Yannan Ransa Baimutu Ba Shima Haka Zalika Yafito Ya Karyata Batun.

Ga Video nan 👇🏻

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button