Labarai

Allah Sarki Lawan Ahmad Ya Fashe Dakuka Bayan Sumu Labarin Rasuwa Nura Mustapha Waye Darakta Izzar So

Jarumin Masana’antar Shirya Fina-Finan Hausa Na kannywood Wato Lawan Ahmad Saiyafi Kowa Jin Wannan Mutuwar Ta Babban Abokinsa Koma Darakta Na Izzar So Nura Mustapha Waye Wanda Allah Yayimai Raruwa A Yar Lahadi 03 July,2022.

Tabbas marigayi Nura Mustapha waye shine bangon samun daukakar Shirin Izzar so

kasancewar irin yadda labarin shirin yake tafiya akan tafarki dakuma tsari irinna

addinin musulunci kuma hakan yasamo asaline sanadiyyar jajircewa ta darakta Nura

Mustapha waye.

Gamasu kallon shirin izzar so zasusan fuskar darakta Nura Mustapha waye kasancewar a karshen shirin ana saka hotonsa inda ya rike wani babbar alamar da aka rubuta “Muhammadu Rasulillah”.

Allah ubangiji yaji kansa da Rahama yasa aljanna makomarsa.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button