Labaria kannywood

Allah Sarki: Yadda ‘ Yan Wasan Barkwanci Na Kannywood suka tsinci kansu Bayan Rasuwar Sarki Rabilu Musa ibro

Kamar Yadda Kowa Ya Sani A Baya Masana’antar Kannywood Ta kasu Gida Biyu Inda Akwai Bangaren Barkwanci Mai Suna ‘Yan Chamama, Da kuma ita kanta Masana’antar Kannywood.

Sanin kowa Ne Cewa Rabilu Musa Ibro Shi Ne Sarkin Wasan Barkwanci Da Dama Daga

Cikin Jaruman Barkwanci Suka Shiga Harkar Saboda Shi, Ya  Taimaki Mutane Da Dama Suke Samu Nasara A Wannan Sana’a.

Amma tun bayan rasuwarsa da yawa daga cikin ‘ yan wasan barkwanci suna cikin tsaka

mai wuya kuma da yawa sun fara manta fuskokinsu.

Ga wasu daga cikin jaruman barkwanci a wannan bidiyon daga Tashar Arewapackage TV.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button