E- News

Allahu Akbar: Zan Iya Musulunta Domin Shigar Musulmai Ne Burge Ni, Inji Jarumar Nollywood, Mercy Aigbe

Fitacciyar Jarumar Ne Shirin Fina-Finan Na Nollywood Mercy Aigbe Ta Auri Musulmai, Kuma Alamu Suna Nuna Addinni Ya Fara Ba Ta Sha’awa Matuka.

Ta Girgiza Kafar Sadarwa Yayin Da Masoyanta Suke Ji Ta Ce Ita Fa Za Ta Iya

Musulunta Ganin Yadda Shigar Musulmai Ke Ba Ta Sha’awa.

Jarumar Dai Ita Ce Mata Ta Biyu Ga Wani Dan Kasuwar Harkar Fina-Finan, Alhaji Kazim

Adeoti Wanda Ake Fi Sani Da Adekaz.

Jarumar Ta Rubuta Hakan Nan A Shafin Ne Instagram.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button