Labaria kannywood

Aminu Al- Rahuz Shi Ne Sabon Daraktan Izzar So

Tun Bayan Rasuwar Marigayi Nura Mustapha Waye, Mai Bada Umarni A kayataccen Shirin Nen Mai Dagon Zango ” Izzar So ” Marakallata Fina-Finan Hausa, Suka Zuba Idon Don Ganin Waye Wanda Zai Maye Gurbin Marigayin Nura Mustapha Waye.

A Yanzu Haka Dai Kamfanin ” Bakori Tv ” Mallakin Jarumin Lawan Ahmed, Ya Maye Gurbin Marigayin Da Aminu Al- Rahuz, A Matsayin Sabon Daraktan Shirin Izzar So.

Tun Kafin Rasuwar Nura Mustapha Waye, Al- Rahuz Shi Ne Mataimaki Mai Bada Umarni A Shirin Na Izzar So.

Aminu Al- Rahuz Yana Daga Cikin Matasa Masu Bada umarni A Masana’antar kannywood, kadan Daga Cikin Fina-Finan Sa Sun Hada Da: So Dangin Mutuwar, Majenyin Zuciya, Kama Da Wane, Taraliya, Tarayya, Feenah, Ruwa Biyu, Tafin Hannu, Kurman So, Laure.

A Hoto Farko, Al- Rahuz Ne Tare Da Marigayin Nura Mustapha Waye.

Kucigaba Da Bibiyar Shafinmu Mai Tare Alibaka Naijasmart Domin Samu Labarai Mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button