Labarai

An Bakaci Shugaba Buhari Yayi Murabus Tunda Yace Mulki Akwai Walaha Ya Kosa Ya Sauka

Kungiyar Dake Kare Hakkin Bil’adama Ta HURIWA Ta Cewa Shugaban kasar Najeriya, Muhammad Buhari Yayi Murabus Idan Mulki Da Wahala.

A Safiyar Jiya Ne Mun Kawo Muku Labarai Mai Take Shugaban kasar Yace Mulki Akwai Walaha Ya Kosa Ya Sauka Ya Mikawa Wanda Yaci Zabe.

Wanda Hakan Na Yasa Kungiyar Hakkin Bil’adama Tace Masa Kawai Yayi Murabus Idan Mulki Da Wahala Kar Ya Cigaba Da Bata Kasar Har Zuwa Shekara Mai Zuwa.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button