Labaria kannywood

An Caccaki Mata Kannywood Da Yan Tiktok Akan Bidiyon Wakar Warr

Kalli Videon Yadda Sabuwar Wakar Ado Gmanja Mai Suna ” Warr” Ta Caccaki Mata Kannywood Da Yan Tiktok, Wata Sabuwar Waka Da Mawakin Mata Ado Gwanja Ya Saki, Ta Tada kura a Shafukan Sada Zumunta,Inda Mata Da Yan matan Kannywood ke Hawan Wakar.

Yadda Matan ke Hawa Wakar Har Fara Zama Tsiya, Inda wasu ke Rawar Rashin kurya Da Fishara, Saidai Budurwa Ta Fito Tayi Magana inda Tace Mutane Basu san Ma’anar Warr Dinnar Ba..

Ga Ciakken Bidiyon Wanda Matan kannywood Da Yan Tiktok ke Hawan Wakar Warr.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button