Labarai

An Garzaya Da Ministan Indiya Asibiti Bayan Ya Sha Rawn Kogin Mazabarsa

A Yau zaku Kawo Muku Labaria Wani Ministan Indiya, Mai Shekaru 48,  Da Ya Sha Datti “Tsarki” Daga Kogin Wanda Aka Gurbata A Najasa Don Nanuwa Mazaune Yankin Cewa Lafiya Lau Ne Rawan Ya Kuma Da Rashi Lafiya.

Bhagwant Mann, Babban Ministan Punjab Ya Sha Rawane Da Nufin Nunawa Mazabarsa Rawan Kogin Tsaftatacce Ne.

Mann Ya Sankuya Ya cika Gilashin Rawa Ya sha Gaban Magoya Bayansa.

Bayan ‘ Yan Kwanaki Bayan Shan Gilashin, Mann Ya Koka Da Ciwon Cikin Mai Tsanani.

Wani Ministan Dan Kasar Indiya Wanda  Ya Sha Gilashin Ruwa Datti Daga Kogin ‘tsarki” Don Tabbatar Wa Mutane Yankin Cewa Lafiya Lau Yake Rawam, Sai Daga Bisani An Kwantar Da Shi A Asibiti Bayan Ya Yi Fama Da Rashin Lafiya Jim Kadan Da Shan Raw an.

Daga Shafin Muryoyi

Kucigaba Da Bibiyar Shafinmu Mai Tare Alibaka Naijasmart Domin Samu Labarai Mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button