Labarai

An Kwantar Da Daso A Asibiti Bayan Delegates Suci Mata Kudi Ta.

Fitacciyar yar wasan Hausa Hajiya Saratu Gidado Daso ta bayan wani bidiyon a shafinta na Instagram inda take fadin cewar Gogota dawo mata da kudinta.

Idan baku mantaba Hajiya Saratu Gidado Daso ta wato takarar sanata a jihar kano,  dan makon daya wuce dai Saratu Gidado Daso tafito tayi bidiyon tana cewar duk wani delegate data basa kudinta sudawo mata dashi, sabida suci amanarta.

Ta bayyana cewar tabawa delegates kudade domin su zabeta a yayin tantancewa na (primary election) saidai Delegates din sunki zabarta a cewarta inda suka zabi wani daban.

Ga Video nan 👇👇👇👇

Naijasmart

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button