Labaria kannywood

An Sake Cire Ummi Alaqa A Shirin Dadin Kowa

Babban Jaruma Masana’antar Shirin Fina-Finan Hausa Na kannywood Wato, Habiba Aliyu Wanda Akafi Sanin Da Ummi Alaqa A Sake Cire Ta Shirin Dadin Kowa, Bayan cireta A Shirin ALAQA Da Akayi.

Jarumar Habiba Matashiyar Jaruma  Ce Da Lokacin Daya Taurarwarta Ya Fara Haskewa A Masana’antar kannywood.

Sai Dai Kuma Alamu Sun Nuna Lokaci Guda Tauraruwan Nata Na Naman Dusashewa, Ko

Me Yasa Haka?? Inda A Lokaci Guda Aka Cireta A Shiri Mai Dogon Zango Na AlaQa

Daga Bisani Kuma Aka Sake Cireta Daga Cikin Shirin Dadin Kowa.

Wannan shi ake kire ” Daya Daukaka Zuwa Zaudaka” Saidai Mutane Da Dama Suna Alaqanta Cire Jaruma Da Irin Bidiyon Da Take wallafa A Shafukan Sada Zumunta Musamman Ma Na Tiktok.

Jarumar Takan Wallafa Wasu Bidiyoyi Ne Na Rashin Kyautawa Inda Take Wasu Raye Raye Da Basu Kamata Ba. Sai Dai Duk Da Hakan Har Zuwa Yanzun Babu Wani Dalili Daya Bayyana Kan Cewa Shine Yasa Ake Cire Jarumar Daga Fina Finai.

Zuwa Yanzun Muna Kan Bincike Domin Ban Kado Muku Asalin Dalilin Da Yasa Ake Cire Jarumar Daga Fina Finai. Kuci Gaba Da Kasancewa Tare Damu Domin Samun Wasu Labaran.

Source: HausaMini.Com.Ng

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button