Labarai

An Yankewa Wasu Luwadi Hukuncin Kisa A Bauchi

Babbar Kotun Shariar Musulunci Dake Jihar Bauchi Ta Yanke Wa Wasu Matasa Biyu Da Dattijo Hukuncin Kisa Ta Hanyar Jefewa Ranar Laraba, 29 Ga Watan Yuni, 2022. Bisa Laifin Yiwa Wasu Kananan Yara Luwadi.

Al’amarin Ya Faru Ne A Karamar Hukumar Ningi Kamar Yadda Jaridar BBC HAUSA Ta Ruwaito.

Kotun Ta Samu Mutane, Wanda Suka Haka Da Matasa Biyu Da Kuma Wani Dattijo Mai Misalin Shakaru 70, Da Wanna Kazamin Laifin, Wanda Dukkanin su Suka Amsa Aikata laifin.

Shugaban Hukumar Hisbah Na Karamar Hukumar Ningi, Adamu Dan Kafi, Ya Fadawa Wa BBC HAUSA Cewa An kama Masu Laifin Ne a kauyen a Watan Mayu, Suna Amfani Da kwakakwa Da Dabino Wajen Yaudarar Kananan Yara Suna Aikata Luwadi Da Su.

Ya Kuma Kara Da Cewa Masu Laifin Suna Da Damar  Daukaka Kara Cikin Watan  Daya Bayan Yanke Hukuncin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button