Labaria kannywood
Auren Rahama Sadau da Aminu Shariff Momo Lallai Jaruman Kannywood Mata
Da Dumi-Dumi yanzu wani labari ya fara karade shafukan sada zumunta musamman
ma na Facebook da kuma YouTube akan maganar auren Jaruma Rahama Sadau da
kuma jarumi Aminu Shariff Momo.
Maganar dai tuni ta mamaye ko ina,sai dai
kunsan cewa bama kwan mu saida zakara.
Mun zakulo muku gaskiyar maganar,zaku iya kallon cikakken bayanin a cikin bidiyon da muka saka muku anan kasa:
Wanna bidiyon daga TopHausa TV nan
Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai.
Mugode sosai.