Labaria kannywood

Babu Abin Dake konamata Rai Kaman Samarin Da Suke Cewa Suna So Soyoyya Da Ita – Hadizan Saima

Fitacciyar jarumar ne shirin fina-finan na kannywood Hadizan Muhammed wanda akafi sanin da Hadizan Saima ta bayyana cewa abinda ke bata mata rai shirin irin yanda zaka ga yaro karami sai ya rika aika mata da sakon yana sonta.

Jarumar ta bayyana haka ne Cikin wata hirar da tai cikin shirin Daga Bakin Mai Ita na BBC Hausa, Inda ta amsa tambayoyi da dama da suka shafi rayuwarta da kuma sana’ar ta ta fim.

Da take amsa tambayar wanene bazawarinta a Kannywood, Hadiza ta yi dariya inda tace Babai fadu ba kuma yana da tsada.

Da aka tambayeta da za’a canja mata kasa ina take so? Sai ta bayyana cewa Kasar Saudiyya, ta kuma ce bata taba zuwa kasar ba.

An tambayi Hadiza shin talaka kamar Kamaye ko me kudi kamar Dangote, wanne zata zaba? Sai ta bayar da amsar cewa ai babu me son wahala.

Kadan daga cikin wasu abubuwa da suka faru cikinn hira da akai da ita.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button