Labaria kannywood

Ban shiriya komawa addinni Musulunci Ba : Dan wasan (NOLLYWOOD) Jim Iyke

Dan wasan kwaikwayon (Nollywood), Jim Iyke, ya karyata rahatonin dake yawo a kafafen sada zumunta cewa ya sanya addini daga kirista zuwa Musulunci.
Wani rahoto ya yadu ranar laraba cewa Dan diraman ya shiga addinni Musulunci kuma Musulmai a fadin kasa sun tayashi murna.
Dan wasan ya yi jawabin karyarta rahotanni a bidiyon da ya saki a shafinsa an Instagram page.
Yace ko kadan ba shi niyyar shiga addinni Musulunci ba.
Jim Iyke ya ce hotunan da ake gani wani fim ne da suke dauka kan ta’adda nci a Ghana.
A cewarsa;
” Bari inyi gaggawa martani da wani jita-jita. Na yi wani fim a Ghana kuma kan tattsaurin ra’ayin addinni ne, wani ya dauki hotunan fim din yace ne Musulunci. ”
” Ina mai girmama dukkan addinni kuma bani da niyyar sauya addini.
Ban San dalilin da ya wasu zasu yi haka ba.”

Ga Video Nan

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button