Labaria kannywood

Beni Ce Sanadin Mutuwar Darakta Nura Mustapha Waye Ba Cewar Zee Zango

A Yan Mun Kawo Muku Labarin fitacciyar jarumar kannywood Wato Zee Zango, Wanda Bidiyon Ta Ya Karede Shafukan Sada Zumunta Musanman Ma Na Tiktok Lokacin Mutuwar Nura Mustapha Waye Darakta Shirin Izzar So.

Zee Zango Din Ta Fito Tace Mutane Subar Zarginta Akan Bidiyon Datayi Na Mamacin

Domin Wasu Suna Cewa ai Itace Tayi Mishi Baki, A Cewar Ta Tace Lokacin Shi Ne Kawai

Yayi  Abunne Kawai Don Raba Ba Wai Don Haka Ba.

Jarumar Zee Ta Bayyana Hakan Nan A Wata Hirar Tayi A Bidiyon Anan kasa. Daga Tashar Nagudu Tv.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button