Labaria kannywood

Bidiyon Halinda Aisha Najamu Tashiga Sanadiyyar Tiktok

Babban Jarumar Masana’antar Shirin Fina-Finan Hausa Na kannywood Aisha Najamu, Wanda Ake Fi Sani Hajiya Nafisa Acikin Shirin ( Izzar So) Tashiga Wani Halin Bayan Wani Abu Daya  Da ita a Tiktok.

Wani Matashi Yayi ikirarin Zai kashe Wani Saurayi Tareda Yiwa Wata Budurwa Fyade Maisuna Hadiza a Dandalin Sada Zumunta Na Tiktok Da Sunan Aisha Najamu Izzar So, Saidai kuma Jarumar Batada Masaniya akan Hakan.

Ta Bayyana Cewar Wanda aka ikirarin Za’a kasha Abokintane Domin Tana kallon Bidiyoyinsa a Tiktok kuma Wani Rikici Baitaba Shiga Tsakaninta Dashi Ba, Haka Zalika Budurwar Tashi Da Akace Za’ayiwa Fyade Itama Wani Rikici Baitaba Shiga Tsakaninsu ba.

Ga Video nan..

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button