Labaria kannywood

Bidiyon Hira Da Mahaifiyar Nura Mustapha Kan Rasuwarsa

Allahu Akbar! Kalla Video Yadda Kayi Hira Da Mahaifiyar Nura Mustapha Waye Tabayyana Asalin Abinda Yafaru Dashi Kafin Rasuwarsa Darakta Izzar So.

Nura Mustapha Waye Ya Rasu Ne A Ranar Lahadi 03 July, 2022, Idan Ya Rasu Da Misalin Karfe Gome Sha Daya.

Mahaifiyarsa Da Wasu Jaruman Kannywood Sun Bayyana Yadda Suji Mutuwar Tashi, Sakamakon Mutuwar Tazo Masa Lokacin Guda. Domin Ko Labarin Rashi Lafiyasa Ba.aji Ba.

Mun kawo Muku Sautin Murna Na Yadda Mutane Suyi Bayan Mutuwar Darakta Izzar So Da Babban Rahi, Mamacin Ya Samu Sheda Sosai Domin Kuwa Ya Zauna Da Kowa Lafiya.kalau, Kuma Masoyin Ne Annabi Muhammad S.A.W.

Allah Ya Gabata masa Ameen.

Ga Cikaken Bidiyon Hira Da Mahaifiyasa Daga TopHausa TV.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button