Labaria kannywood

Bidiyon Maryam Yahaya Tayi Rawar Iskanci Da Baturiya A Dubai

Kalli Bidiyon Yadda Jaruman Kannywood Maryam Yahaya Ta Tafi kasar Dubai Domin Shakatawa Da Kuma Bikin Murnar Birthday Ta kamar Yadda Labarta muku A Labaran Mu Nu Makon Daya Wuce.

An Gano Jarumar Ne Tana Rawar Girgiza kirji Tare Da Wata “Yar Galar kasar Ta Dubai a Matsayin kamar Dai Ace kwaikwayo,Tanayi Tana Gwada Abunda Yar Galar Can Din Take Yi.

Ganin Hakan Ne Da Wuya mlMutane Suka Dinga Tofa Albarkacin Bakunan Su Har Ta kai Jarumar Ta Rufe Wajen Tsokaci Din Wato.

Ga Ciakken Bidiyon kama haka…

Kucigaba Da Bibiyar Shafinmu Mai Tare Alibaka Naijasmart Domin Samu Labarai Mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button