Labaria kannywood

Bidiyon Rungumar Da Akayawi Mansura Isah Yaja Cece kuce

Wani Hoto Da Aka Rungume Tsohuwar Matar Sani Danja. Yajawo Cece Ku Ce A Shafukan Sada Zumunta. Hoton Dai Ta Daukeshi Tare Da Kaninta Ne,

Sai Dai Wasu Da Dama Suna Alaqanta Wannan Hoton Da Rashin Dacewa. Koma Ya Dace Bai Kamata Ta Nunawa Duniya Shi Ba.

Mamsuran. Kusan Shekaru Biyu Kenan Yanzun Da Rabuwarta Da Mijinta Kuma Uban ‘Ya ‘yanta, Wato Jarumi Sani Danja, Inda Har

Yanzun Babu Wani Labari Na Komawarta Dakin Mijinta Sannan Kuma Mansuran Ta Shaidawa Duniya Cewa Duk Da Cewa Basu Tare Da Sani Danja.. Har Gobe Babu Wanda Ya Isah Ya Rabasu..

Ga Ciakken Bidiyon kama haka…

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button