Labarai

Bidiyon Sadiya Haruna Tana Taki Rawa Tabar Kasida Ta Koma Bin Safara’u Da 442

Kalla Bidiyon Sayyada Sadiya Haruna Da Mr442 A Hotel Suna Rawa, Ta Jawo Cece Ku Ce, Sayyadan Ta Wallafa Wasu zafafan Bidiyon A shafinta Tiktok Idan Shima Mr442 Din Ya Wallafa Bidiyon Daga.

Inda Aka Gansu Cikin Wani Daki Na Hotel Suna Rawa, Sai Dai Yanayin Shigarta Da

Tashi Kwata Kwata Basu Dace Ba.. Hakan Ne Ma Yasa Mutane Da Dama Suke Ganin Rashin Dacewar Rawar Da Kuma Shigar Tasu.

Ga Video nan.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button