Labaria kannywood

Bidiyon Ummi Rahab Da Lilin Baba Yadda Suke Soyoyya A Cikin Mota

Kalli bidiyon yadda Ummi Rahab da Angonta  Lilin Baba suna soyoyya acikin mota ya girgiza matan Kannywood kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku Video.

Jarumar Ummi Rahab ta wallafa wani sabon bidiyon ita da Mijinta Lilin baba kamar yadda yanzu haka mutane da yawa sunyi farin ciki da wannan video.

Domin Duk wanda ya kalli wannan yasan cewa Ummi rahab da angonta Lilin Baba suna cikin soyayya kuma suna cikin farin ciki wanda baya musaltuwa a yanzu haka ga Video ka kalla.

Ga Video nan…

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button