Labaria kannywood

Bidiyon: Wasan Safara’u Na Iskanci Ita Da Mr 442 A Agadez

Safara’u Wadda Ta Kasance Tana Sana’ar Fim Ta koma Mawakiya, Shi Ya Sa Ta Canja Suna Zuwa Safaa Safaa. Sun Je kasar Nijar Ita Da Mr 422 Don Nuna Wasan Kwaikwayo A Agadez.

A Daidai Lokacin Da Suke Gudanar Da Wannan Shiri A Wani Katafaren Gidan Sinima Da ke Agadez, Mutane Da Dama Su Yi Anfani Da Wayar Salula Wajen Yin Wani Faifan Bidiyon Da Suka Rika Yadawa A Shafukan Sada Zumunta.

Jama’a Sun Fara Ganin  Rashin Tarbiyyar Safara’u Da Mr 422 A Cikin Wannan Shiri, Sai Suka Fara Zaginsu.

Wasu Ma Suna Tambayar Shin Iyayen Safara’u Sun Mutu Ne, Taba Cikin Irin Wadannan Munanan Abubuwan Kuma Babu Wanda Zai Hana Ta. Mutane Da Yawa Sun Nuna Bakin Bakin Akan Irin Bala’in Da  Wannan Yarinya Safara’u Take Cikin.

Ga Ciakken Bidiyon Wasan Safara’u A Agadez..

Kucigaba Da Bibiyar Shafinmu Mai Tare Alibaka Naijasmart Domin Samu Labarai Mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button