Labaria kannywood

Bisa Alamu Ado Gwanja Za Mayar Da Tsohuwar Matarsa Dakinta

Bisa Alamu Ado Gmanja Za Mayar Tsohuwar Matarsa Maimuna Dakinta, Wasu Alamu Dasu Bayyana, Sun Nuna Alamun Kamar Ado Gwanja Ya Gama Tsaf Wajen Maido Da Matar Tashi Dakinta, Inda Da Yiwuwar Amaida Auren Nasu.

Wasu Bidiyoyi Da Masoyan Ke Wallafawa A Shafukan Sada Zumunta Ya Nuna Tsoffin Masoyan Sunata Jaddada Soyayyar Tasu, Idan Baku Manta Ba, Watannin Baya Ne Muka Sami Labarin Ado Gwanja Ya Saki Matar Tashi.

Inda BayanHaka Har Mu Sake Samun Labarin Cewa Ta Kammala Iddarta, Yanzun Kuma Alamu Ya Nuna Kamar Gwanjan Yana Kokarin Maidata Kan Kadarinta. Wadaddan Bidiyoyin Sune Ske Nuna Kamar Gwanjan Yana Kokarin Maida Matar Tashi.

Ga Video nan 👇🏻

Kucigaba Da Bibiyar Shafinmu Mai Tare Alibaka Naijasmart Domin Samu Labarai Mugode. Ku Shiga kuyi Comment.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button