Labarai

Budurwa Ta Yi Wa Kanta Allurar kanjamau Domin Nunawa Saurayinta Soyayya

Wata Budurwa mai shekaru 15 a duniya ta yi wa kanta allurar kanjamau domin nunawa Saurayinta tsananin da take yi masa, bayan sanin cewar shi ma yane dauke da cutar.

Budurwa, wacce ‘ yar asalin kauyen suwal kuchchi ne dake a yankin Assam a kasa Indiya, ta yanke hukuncin ne domin nunawa tsabagen son da take yi wa Saurayinta nata. Wanda suka hadu a kafar sada zumunta ta  Facebook kuma sun shafe tsawon shekaru uku tare.

Saurayin mai dauke da cutar wanda dan asalin garin Hajo ne, ya sha kauracewa masoyiyar tasa a lokuta da dama,  inda hakan yasa iyayen nata suka lilace ta a gida, wanda hakan yasa Budurwa ta yanke wannan danyen hukuncin na yi wa kanta allurar cutar kanjamau din.

Shi kun yadda soyayya makauniya ce!!!!

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button