Labaria kannywood
Cikakken Videon shagalin Bikin Ummi Rahab Tun Daga Kamu Har Daukan Amaryar
Kalli cikakken videon shagalin bikin ummi rahab da angonta wato lilin baba wanda akayi yau 18/6/2022 yau Allah yayi a andaura auren su wanda akasha shagali maiqayatarwa sosai.
Gaskiya amarya tawanku sosai tayikyau fiye datunanin ku inda tayi shiga marasa adadi
kuma shima angon wato lilin baba yayikyau sosai.
Gakadan dagacikin videon shagalin nasu domin kuma kukalla daidanunku don kutayasu murna da farinciki. Asha kallo lafiya..
Ga videon nan 👇🏻
Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.