Labarai

DA DUMI-DUMI: Malam Ahmad Suleiman Yayiwa Atiku Abubakar Addu’o’in Samu Nasar Zama Shugaban kasa 2023

Ce-ce kuce ya barke a kafofin sada zumunta bayan fitar wani Bidiyon inda Alaramma malam Ahmad Suleiman yake yi wa Dan takarar shugaba na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar Addu’ar samun Nasara.

Malama ina baka shawara da ka rufawa kanka asiri ka fita harkoki siyasa don tsari da mutunci ka. don duk wata daukata Allah ya baka ita tun da har ya baka Alkur’ani mai garima.

Malam ina so ka sani cewa mun kawo wani Zamani inda duk matsayin ko darajar ka za a iya shiga rigar ka a ci mutuncin ka matukar ta shiga siyasa.

Yace Ni Atiku nake yi, amman irin yaddan na ga nan sukar malam ana cin mutuncin sa daga jiya zuwa yau abin ya tayar min da hankali. Domin wasu ma zargi maguzanci su ka dinga yi masa.

Shi ma ya Rarara ya raba garin da Buhari ya koma bayan Tinubu.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button