Labarai

DA DUMI-DUMI: ‘ Yan Bindiga Zasu Iyayin Garkuwa Da Shugaban Buhari – Bubu Galadima

Daga Yanzu zuwa Ko Wane Lokacin ‘ Yan Bindiga Zasu Iyayin Garkuwa Da Shugaban Buhari Cewar Babu Galadima.

Tsohon Shugaban jam’iyya APC Buba Galadima ya bayyana haka ne yayin dayake magana da mamema labarai na BBC HAUSA.

Buba Galadima ya bayyana cewa, matsalar tsaro kara cigaba yakeyi a fadin kasar.

Buba Galadima kuma bugaban jam’iyyar NNPP ya kara da cewa, matsalar tsaro da kasar ke fama dashi ya nuna cewa, Shugaban Buhari ba zai taba iya magance matasalar tsaro ba.

Ya bayyana hakan ne duba da irin harin da aka kai a gidan kurkukun kuje, kuma hakan zai kara nuna cewa shi kanshi Buhari bai tsira ba za a iya yi garkuwa dashi a kowanne lokaci, kuma dama ‘ yan bindigar sunce zasu yi garkuwa da Shugaban kasar tare da Gwamnan kaduna, El Rufa’i.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button