NEWS

Duk Mutumin Da Ya Ce Yar Fim Bazata Shiga Aljanna Ba ni Bantaba Damuwa ba – Cewar Jaruma Hannatu.

Jarumar masana’antar shirya fina-finai Hausa wato, Hannatu Bashir, a yin hira dai ita akan rayuwarsu ta waje dakuma rayuwarsu ta masana’antar Kannywood.

Gidan Jaridar BBC Hausa tayi hira da jarumar a cikin shirin Daga Bakin mai Ita wanda ta sabayi duk ranar Alhamis.

Hannatu bashir ta bayyana cewar duk mutumin dayace yar film bazata shiga aljanna ba bata taba damuwa ba sabida mukullin aljanna dana wuta ba’a hannun kowa yake ba yana wajan Allah ne.

Takara bayyana cewar munanan ayyukan mutum shike kaisa wuta haka zalika kyawawan aikinsa shine zasu kaisa wuta, dan haka dan film zai iya shiga aljanna indai haryana aikata abubuwan alkairi haka zalika wanda baya harkar film zai iya shiga wuta shima idan baya aikata aikin alkairi.

Zaku iya sauraran hira ita a wannan bidiyon.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button