Labaria kannywood

Fati Slow Tayi Sabuwar Mota

Fitacciyar yar wasan Hausa Fati Usman wanda akafi sanin da fati slow, an bata Kyautar mota, jarumar ta nuna farin cikin ta matuka gaya da ganin motar duk da bata taba tsammani ba,motar ta biyu ta hannun Tsohuwar matar Sani Danja Mansura Isah.

Mansura Isah ce ta wallafa bidiyon a shafinta na Instagram kamar yadda zaku gani anan kasa:

Mansura din ta bawa Fati Slow din mamaki ta hanyar rufe mata idanu daga bisani bayan taje kusa da motar da bude mata idanu,wanda hakan yayi matukar bawa jarumar mamaki.

Sai dai wasu na ganin shin a Ina jarumar ta sami kudin siyan motan,ko kudin da Naziru ya bata ne ta siya motar ko kuma campaign din siyasa tayi,haka da dai sauran su mutane masu mabanbantan ra’ayoyi suke ta fadi.

Ga Bidiyon kama haka daga Tsakar Gida

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button