Labaria kannywood

Fati Washa Ta Zata Maye Gurbin Nafisa Abdullahi A Cikin Shirin Labarina Series

Yanzu Dai Ya Tabbata Jaruman Fati Washa Itace Zata Maye Gurbin Nafisa Abdullahi A Matsayin Sumayya Cikin Shirin Labarina Series.

Shin Kuna Ganin Fati Washa Zata Iya Bada Abin Da Ake So Kamar Yadda Ita Nafisa Abdullahi Ta Bada, Kuna Ganin Shirin Zai Dawo Da Armashinsa Kamar Yadda Yake A Baya??

Da Yawan Mutane Basu Yadda Cewa Fati Washa Zata Bada Abin Da Ake So A Cikin Shirin Ba, Tunanin Su Kamar Ba Dole Tayi Irin Acting Na Nafisa Ba. Sai Dai Kuma Ita Jaruma Fati Washa Gogaggiyace A Harkar Kuma Zata Iyayin Iya Bakin Kokarinta Domin Ganin Ta Fitar Da Shirin Daga Kunya.

Ga Ciakken Bidiyon kama haka…

Kucigaba Da Bibiyar Shafinmu Mai Tare Alibaka Naijasmart Domin Samu Labarai Mugode…

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button