NEWS

Hadiza Gabon – Ban San Mutumin Da Ya Maka Ni A Kotu Maganar Auren Ba

Babban jarumar masana’antar shirin fina-finan Hausa na kannywood wato, Hadiza Gabon ta karyarta batun wani mutunin da ta Zarge ta da yaudarasa tare da cinye masa kudi Naira dubu 396,000 da cewar za ta aure shi.

Indan baku mantaba a makon da ya gabata a samu wani mutunin da Zargin da jarumar Hadiza Gabon ta cinye mishi kudi sannan ta ki Aurensa.

Lauyan wadda ake karar, Brista Mubarak sani jabril ya ce, ” Hadiza Gabon ba ta san mutumin ba, kuma ba su taba haduwa da shi ba.”

Gabon ta bayyana hakan a zaman kotun shari’ar da ke Magajin Garin kaduna State.

Da yake bayani, lauyan mai kara, Barista N. Murtala ya ce wanda yake wakilta din sun hadu da Hadiza Gabon ne a kafar Facebook,

inda suka saba har maganar aure ta shiga.

“Bayan sun hadu a Facebook, sun shaku shi ne ta masa alkawarin aure, wanda hakan ya

sa ya fara kashe mata kudi. Ta ce ba ta san shi ba, amma za mu kawo shaidu.

Mai shari’ar khalid Khadi Malam Rilwanu Kyaudai ya dage shari’ar zuwa 28 ga watan

Yuni, sannan ya bayar da belin jarumar tareda bukatar ta kawo mutum.

Source: Amaryar hausa

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode .

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button