Labaria kannywood

Hotunan Maryam Yahaya Na Murnar Birthday Dinta

Babban Jaruma Masana’antar Shirin Fina-Finan Hausa Na kannywood Maryam Yahaya Ta wallafa Wasu zafafan Hotunanta Ne Murnar Birthday Dinta Wanda Sun Dauki Hankula Mutane.

Jaruma Ta Wallafa Hotunanta A Shafukan Sada Zumunta Musanman Ma Na Instagram page.

Sai Dai kamar Yadda Ta Saba A Duk Shekara Tanayi Ne A kasa Najeriya, Sai Dai A Wannan karon Tun Bayan Samun Lafiyar Ta Tuni Ta Fice Kasar Dubai Domin Cin karanta Ba Babbaka.

Ga Video nan 👇🏻

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button