Labaria kannywood

Innalilahi Me ke Faruwa Da Tahir Fagge Dake Rawa Da Yan Mata A Gidan Gala

Sanin kowa Ne Cewa Tsohon Jarumin Tahir Fagge Wanda Har Yanzu Yake Bibiyar Zaren Sa, Tahir Fagge, Yana Cikin Manyan Jarumin Maza A Masana’antar Kannywood, Amma Abin Takaici Shi Ne Wanda Ya Je Gidan Gala Ya Yi Rawa¬† Da Yan Mata, Don Haka Darajar Sa, Ya Ragu A Idon Mutune.

Haka Kuma Mutune Suke Ci Gaba Da Zaginsa Bayan Sun Gan Shi Yana Kara Yin Bidiyon A Gidan Gala Yana Rawa Da Mata Yana Rike Da Su. Jama’a Sun Fara Maganar Manyan Masana’antar kannywood Yakemata A Hukunta Shi Domin Yana Rage Masu Mutunci.

Ga Video Nan.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button