NEWS

Innalillahi: Duniyar Musulunci Ta Girgiza Kafirci Bayan Da Wata Jagora a Gwamnatin Indian Tai Batanci Annabi

Innalillahi; Wata Babba a Daga Gwanna Tin Kasar India Tayi Batan’ci Ga Annabi SAW” Da Iyalin Sa Wato Ta Taba’ Nana Aisha.

Innalillahi Wata Yar Kasar India Takara Taba Martabar Annabi SAW Inda Tayi Batan’ci Ga Shi da Kuma Iya’lan Sa Wannan Wanna Kalar Masifa’Ce.

Tabbas Duniya Tazo Karshe Bisa Irin Wannan Masifu dake Faruwa a Kasashen Dake Duniya Dadama.

Mu’dai Babu Abun’da Zamu’ce Samada Allah Wadai da Wannan Matar Kuma Allah Ya La’ance ta Bisa Wannan Jahilcin Datayi Na taba Martabar Annabi SAW.

Wannan Kenan Kadan Daga Cikin Rahoton Mu Akan Batan’ci da Wata Tayi A Kasar India.

Ga Video nan 👇

Source : Arewadrop.com

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button