Labarai

Innalillahi Yadda Aka Dauki Video Wani Turbi Da Tabarya Yana Lalata Da Mahaukaciya Domin yayi Kudi

A yau zamu kawa muku rohoto wani bidiyon da aka kama wani yana barci mahaukaciya saboda ibadar kudi mun samu hoton yana yawo a shafukan sada zumunta.

Kamar yadda kuke gani a wannan hoton na sama mun kawo muku wannan mutumi

bayan ya gama amfani da wata mahaukaciya sai ya fito da wasu abubuwa da mutane ke

zarginsa da amfani da ita wajen ibadar kudi.

Mun samu bidiyon mai tsayin dakika 31.

An samo wannan bidiyon daga mutane biyu mace da namiji da ba mu san ma’aurata ba

ne ko kuma sabon mason aure.

Kamar yadda wannan hoton bidiyon ya nuna wannan mutumi ya isa wurin da babu mutane saboda ya aikata wannan danyen aiki.

Abin da mutane ba su so ba shi ne, masu daukar hoton bidiyon sun har wannan mutumin bayan ya gama abin da yake da shi da wannan mahaukaciya mace.

Kamata yayi su kama shi su mika shi ga ‘ yan sanda.

Ga Ciakken Bidiyon kama haka

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button