Labarai

Innalillahi Yadda Aka Shigo Har Gida An Yi wa Jarirai ‘ Yan Biyu Yankan Rago

Innalillahi Wa’inna ilaihi Raji’un Yadda Wasu Mutane Daba Asan ko Suwaye Ba Suka Shiga Har Gida Suka Yiwa Jarirai ‘ Yan Biyu Yankan Rago A Jihar Taraba.

Lamarin Ya Faru Ne A Unguwar Dossa Zing Dake Jihar Tabara, Inda Aka Shigo Har Cikin

Daki Aka Samu Yara Jarirai Kuma ‘ Yan Biyu Aka Yi  Musu Yankan Rago.

Data Alhaji Maiwada Atake Jalingo Dake Jihar Taraba, Yayin Da Yake Zantawa Da

Manema Labaran Gidan Jaridar Vanguard News, Ya Bayyana Cewa.

Lamarin Ya Faru Ne A Safiyar Ranar Lahadi Data 17/07/2022, Da Misalin karfe Shida Na

Safe Yace’ Mahaifiyar Yaran Ta Waye Gari  Dasu Cikin koshin Lafiya.

Har Tayi  Musu Wanka Da kuma kwalliya Ta Musamman kafin Daga Bisani Ta kewaya

Izuwa Bayin Domin Ganin Ta Gyara Jikin Nata Itama, Ta Hanyar Yiwa kanta Wanka Da kuma kwalliya a  Lokacin.

Fitowar Ta  Keda Wuya Daga  Toilet Din Ta Sai kuwa Ta Riski Ganin Wannan Mummunn Lamarin Daya Faru Da Jariran, Nata a Lokacin kafin kace Miye Matar Ta Yanke Jiki Ta Fadi Saboda Ganin Abinda Ya Faru Da ‘Ya’yan Nata.

Yanzu Haka Dai Jami’an tlTsaron Jihar Taraba Sun Baza komar Su, Wurin  Sanin Sun

Tabbar Da kamo Duk Wanda Suke Da Hannu Cikin Wannan Lamari Daya Faru a Jihar Taraba.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button