Labarai

Innalillahi Yadda Wani Matashi Ya Kashe Mahaifiyarsa Daga Bisani kuma Ya Yi zina Da Gawar Saboda kudi

A Yau Mun samu Rahoton Wani Yaro Dan Shakaru 18 Da Haihuwar Mai Suna Samuel Akopbeoma Daga Jihar Delta.

Yaron yace ya kashe uwar nasa ne a lokacinda ta Shagala da bacci yasa wuka ya

sossoketa, daga bisani kuma ya yi lalata da gawar Mahaifiyarsa data tsuguna ta haifeshi

duk saboda wani lakanin samun kudi da wani boka ya bashi.

A lokacin da kwamishinan yan sandar jihar Mr. Johnson Kukoma ya gabatar da masu laifi a gaban manema labarai.

Samuel yace mamnsa bata masa komai ba kuma tana matukar nuna masa kauna, amma shawaran da bokan ya bashi na kashe uwarsa yayi zina da ita na kwanaki idan yana son ya zama kamar Dangote, shine yasa yi hakan.

Allah ya kyau.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button