Uncategorized

Innalillahi Yadda Wata Budurwa Tayi Tsirara Taje Gidan Man Fetur Domin Kashe Kanta

Masu Iya Magana Na Cewa komai Dadin Rai Bai Wuce Ga Mai Shi Ba. Wata Budurwa Ta Bayyana Tsirara a Gidan Mai Inda Ta Warci Mazubin Mai Tayiwa kanta Wanka Da Fetur Da Niyyar Ta kona kanta Ta Huta.

Tuni ma’aikatan gidan man suka kamata da karfin tsiya suka suturtata. Bayan ta dawo hayyacinta an binciketa domin jin abunda yasa zata yiwa kanta wannan kisa na wulakanci.

Jama’a Sun cika da mamaki ganin irin aika aikar da wannan mata takeson jawowa masu gidan man dama jama’ar Wajen.

Duda cewa har yanzu ba’asan taka maimai abuda yasa wannan Mata fito tsirara taje gidan mai domin Kona kanataba, amma ana tunanin kuncin rayuwa ne ya saka ta haka.

 

Source: ArewaTimes.Com.Ng

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button