Labaria kannywood

Jaruma Ummi Alaqa Ce Zaye Gurbin Sumayya a Cikin Shirin Labarina series

Fitacciyar jarumar masana’antar shirin fina-finan ne kannywood wato, Habiba Aliyu wanda akafi sanin da ummi Alaqa bisa alamu itace zata maye gurbin Nafisa Abdullahi (Sumayya) a cikin shirin ne mai dogon zango na LABARINA SERIES.

jaruma Ummi Alaqa ta wallafa a shafinta na Instagram bayan ta hada hotunan da na Nafisa Abdullahi daga nan tace.

Nan da nan mutane suka bazama suna ta tsokaci karkashin wallafar, wasu suna ganin zata taka babbar rawa, yayin da wasu suke ganin Gogetawarta bata kai ta maye gurbin Nafisa Abdullahi wato Sumayya.

Sai dai wasu masoyan jarumar da dama suna nanu mata goyon bayan.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button