Labaria kannywood

Jaruman Rahama Sadau Ta Zage Wani Masoyanta

Fitacciyar Jaruman Shirin Fina-Finan Na kannywood Rahama Sadau Ta Kundumawa Wani Matashi Mugun Zagi Akan Batun Saka A Kafar Ta.

Jarumar Rahama Sadau Ta Sallafa Shine Ne A Shafinta Na Twitter.

Tun Daga Farko Dai Wani Ne Ya Mata Tambaya Akan Sarkar, Sai Ta Bashi Amsa Kamar Haka ” Eh Sarka CeTa Zinare Mai Tsada”.

Shine Sai Wani Matashi Ya Sake Tsokaci Cewa ” To Don Uwarki Shine Akece Ki Saka Kafar Ki?”.

Shine Ita Kuma Ta Bashi Amsa Kamar Haka ” Eh Fa, Uban Babanka Ne Yace In sake A Kafa”.

Ko Kuna Ganin Ta Kyauta Da Wannan Zargin?

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

 
Back to top button