Labaria kannywood

Jarumin Ali Nuhu Za Kara Aure Da Wata Budurwa

Wata Sabuwar! Jarumi Ali Nuhu Za Kara Da Wata Budurwa, Wannan Shine Labarin Da  Aketa Yadawa a Kafan Sada zumunta, Inda Har an Fara wallafa Wasa Hotuna Masu kama dana pre-wedding pictures, wato Hotunan kafin Aure Inda Alage Ali Nuhu Ya Rungumi wacce zai Aure.

Wadannan Ne Hotunan Dasu Fara Yawo A Shafukan Sada Zumunta, Inda Aketa Rade

Radi. Sai Dai Kuma Idan Mukayi Duba Da Kyau Kan Wadannan Hotunan Zamuga Cewa

Maganar Da Akeyi Bana GasKiya Bane, Domin Kuwa Hoton Hadashi Akayi Bawai Asalin Ali Nuhun Bane.

Ko A Baya Ansha Yada Irin Wadannan Hotunan Daga Baya Kuma Idan Akayi Bincike

Sai A Gano Cewa Sam Ba Haka Abin Yake Ba.

Ga Video Kama Haka.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button