Labaria kannywood

Jarumin Aminu Momo Ya Sha ihu a kasuwa Bayan Anfasa Masa Mota

Bayan barna da wani Dan dako yayi masa a motar Jarumin Hausa Aminu Sharif Momo a kasuwar Singa ta Kano, Jarumin ya nemi a biyashi motarsa.

Inda jama’ah sukayi cin cirindo ana rokonsa, amma ya kekashe kasa sai an biyashi inda nan take kuma aka biyashi kudi har dubu goma.

Nan take aka fara masa ihu wasu na cewa yaji kunya saboda ya karbi kudin barnar da Dan dako ya masa.

Ga cikakken bidiyon nan yadda aka ma Jarumin ihu a kasuwa.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button