Labaria kannywood

Kalla Video Yadda Tsohuwar Jaruman Fati kk, A Tiktok Tana Cancarewa Da Rawa

Kalli videon yadda Tsohuwar Jaruman Kannywood Fati Kk, Tana Cancarewa Rawa  A Shafin Tiktok! Tiktok Dai Ya Bankando Asirin Mata, Idan Tsoffin Da Kananan Yan Mata Ke Rawansu Son Ransu Tare Da Wani Shakka Ba.

Itama Tsohuwar Jaruman Kannywood Fati Kk, Tace Baza.a Barta A Baya Ba. Indan ta wallafa bidiyonta tana cashewa son Ranta Kamar wata karamar Yarinya.

Ga Cikaken Bidiyon Mun Kawo Muku Daga Tashar Farin Gida.

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button