Labaria kannywood

Kalli Bidiyo Yadda Tsohuwar Matar Adam A Zango Maryam Ab Yola Take Tallata Hajarta

Tsohuwar Matar Jarumin Adam a Zango  wacce itama a yanzu haka ta fita daga harkar film kuma tana kasuwancinta a gari batare da kowa ya sani ba kuma ta bayyana abubuwan ta suna tafiya yadda ya kamata.

An hangota acikin wani bidiyo tana tallace tallace wanda daman hausawa sunce mai talla shike da riba wanda ake ganin wannan ba karamin kara mata customer zaiyiba.

Matar wacce sun rabu da mijin nata wato jarumi adam kusan shekara uku da suka wuce kuma har yanzu tana mararin komawa wajen mijin nata sai dai kash matarsa ta yanzu ta rufe komai.

Ga Bidiyo kama Haka…

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Naijasmart domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button